Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa tun ranar da ya shiga ofishin gwamnati a watan Mayu 2015, ya fara shirye-shiryen fita Idan ya gama.
Mutum 11 daga cikin wadanda yan bindiga suka sace a wani masallacin Jibiya da ke jihar Katsina cikin watan Ramadana sun sami yancinsu, saura mutum daya a tsare.
A kalla mutum hudu aka kama wadanda ake zargi da alaka da 'yan bindigan daji, satar shanu, garkuwa da mutane tare da fashi da makami a jihar Katsina, Channels.
Rundunar sojin kasar ta bayyana cewa dakarunta da hadin gwiwar rundunar yan sandan kasar sun yi nasarar dakile harin yan bindiga a kan wani masallacin Katsina.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar kuɓutar da mutane 30 cikin 40 da 'yan bindiga suka sace a wurin tahajjud a jihar Katsina.
Wasu 'yan bindiga sun dira wani gari a Katsina sun yi awon gaba da masu sallar tahajjud ciukin dare. An ruwaito cewa, mutane 40 ne aka sace a harin 'yan bindiga
Wasu yan bindiga Sun sake kai hari ƙauyen Tsatskiya dake ƙaramar hukumar Safana, jihar Katsina. Sun samu nasarar kashe mutum 11 tare da jikkata mutane uku.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka mutane sama da 11 a wani yankin jihar Katsina. An ruwaito cewa, sun kuma jikkata mutane 3 a yayin harin da suka yi ta harbe-harbe.
Jihar Katsina ta tattara wasu mabarata da suka tare a filin wata makaranta a jihar. Sun ce suna neman abinci ne, don haka gwamnati ta basu tallafin buhun hatsi.
Katsina
Samu kari