Katsina
Wasu yan bindiga haye akan mashina 60 sun kai hari ƙauyukan Kanawa da Runka, ƙaramar Hukumar Ɗanmusa jihar Katsina, inda suka kashe mutum 6 tare da jikkata wasu
An tabbatar da kisan 'yan bindiga biyar a yammacin Laraba yayin da suka yi arangama da rundunar yan sanda a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina dake arewaci.
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani shugaban makarantar sakandare a jihar Katsina. Sun kira danginsa amma basu bayyana me suke so ba, kuma sun hana kira.
Rundunar yan sanda a jihar Katsina, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar hallaka yan bindiga huɗu, sun fatattake su daga kai hari a Dangeza jihar Katsina.
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman Mai Shari'a Adamu Bello mai-ritaya a matsayin sabon hakimin Kankara biyo bayan tsige tsohon hakimi.
Rundunar Yan sandan jihar Katsina, ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke yan bindiga 16, sannan ta hallaka guda biyar a wata musayar wuta da suka yi a jihar.
An kama wani ma'aikacin lafiya na bogi, Musa Shamsudin, a yankin Kankara, wanda ake zargin ya kware wurin yi wa yan bindiga da suka samu rauni magani, Rahoton V
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa sabon sarkin Pauwan Katsina kuma hakimin Kanƙara, wannan na zuwa ne bayan tunɓuke na baya.
Majalisar sarkin Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya ta tunɓuke rawanin wani hakiminta bayan gano yana da hannu dumu-dumu wajen taimaka wa yan bindiga.
Katsina
Samu kari