Katsina
Hukumar kwastam ta kasa, NSC,ta kwace babura 202 daga wasu da take zargi da zama 'yan bindiga da masu taimakonsu a jihar Katsina tsakanin watan Augusta,Satumba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bukaci dakarun soji su buɗe wa yan bindiga wuta babu sassauci ko da kuwa sun shiga cikin mutanen da babu ruwansu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara shiga damuwa dalilin matakan da gwamnatinsa ta dauka a kwannan nan a jihar.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Haruna Isa Dederi, ya koka kan yadda yan bindigan dake tserowa daga jihar Zamfara da Katsina suka fara kai hari Kano.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi ram da wani gurgu mai shekaru 22 mai suna Buhari Haruna daga karamar hukumar Kankia a kan zargin garkuwa da mutane.
Jirgin saman sojoji wanda ya ratsa dajin Rugu a Katsina ya tsorata wasu ‘yan bindiga wanda ya yi sanadiyyar tsirar mutane 20 daga cikin wadanda suka yi garkuwa.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wata mata 'yar shekara 25 da ake zargi da yi wa ‘yan bindiga leken asiri kuma za ta gurfanar da ita a gaban kotu.
DSP Sabo Umar, DPO na ofishin 'yan sandan karamar hukumar Musawa ta jihar Katsina ya rasu sakamakon mummunan hatsarin motan da ya gwabza a ranar Laraba, 8 .
Katsina - rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana cewa jami'ai sun cafke wani kasurgumin ɗan bindiga da wasu yan leken asiri da dama a faɗin jihar.
Katsina
Samu kari