Katsina
Katsina - A makonni ƙalilan da suka shuɗe, yan bindiga sun maida hankali wajen sace ƴaƴa, yan uwa da kuma matan masu rike da mukaman siyasa a jihar Katsina.
Wasu 'yan bindiga sun mamaye garin Kurami, inda suka sace iyalan dan majalisar dokoki mai wakiltar yankin a majalisar dokokin jihar Katsina. An sace matarsa
Rundunar 'yan sanda a jihar Katsina ta yi nasarar cafke wasu 'yan bindiga da aka ruwaito cewa, a baya sun tuba amma suka koma ruwa suka ci gaba da aikata laifuk
Wasu da ake zaton ‘yan bindiga ne sun harbe akalla mazauna kauyen Dan-Kumeji da ke karamar hukumar Kankara a jihar Katsina 11 har lahira sannan sun jikkata 6.
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsin Aminu Masari na da takwararsa na Jihar Benue, Samuel Ortom, na cewa mutane su kare kansu daga yan
Mambobin majalisa a jihar Katsina sun fashe da kuka bisa yawaitar harin 'yan bindiga a 'yan kwanakin nan a wasu sassan jiharsu ta Katsina, sun nemi taimako.
Katsina - Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yace ba shi ne gwamnan farko da ya fara fadin cewa mutane su nemi makamai su kare kansu daga yan bindiga ba
Hukumar ‘yan sanda ta jihar Katsina ta damki wani mutum mai shekaru 40 wanda ake zargin mai baiwa masu garkuwa da mutane bayanai a karamar hukumar Faskari.
Akalla sojojin Najeriya bakwai ne 'yan bindiga suka harbe har lahira a jihar Katsina. An kashe sojojin ne a kauyen Kadobe a ranar Litinin, 16 ga watan Agusta.
Katsina
Samu kari