Kasashen Duniya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnatin kasar Saudiyya a karkashin jagorancin Mai alfarma Sarki Salmanu ta zargi Muhammad Yunusa da laifin rashin bata hadin kai a wasu al’amura, kamar yadda babban sakataren ma’aikatar ya bayyana.
Yarima mai jiran gadon sarautar kasar Saudiyya, Mohammed Bin Salma da ake wa lakabi da ‘MBS’ ya musanta rahotanni da ke yawo a kafafen yada labarai a kan cewar yana shirin kasha kudin kasar Ingila Yuro 3.8bn domin sayen kungiyar
Mun samu cewa, daga karshe gwamnatin kasar Amurka ta yi furuci na tofa albarkacin bakin ta dangane da dage babban zaben kasa da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi a jiya Asabar, 16, ga watan Fabrairun 2019.
Wani matashi mai shekaru 27 da ake kira Raphael Samuel, dan asalin kasar Indiya, ya kai karar iyayensa kotu sabpoda sun haife shi ba tare da amincewar sa ba. Raphael ya bayyana cewar yana matukar kaunar iyayen sa amma duk da haka
Majiyar Legit.ng ta ruwaito baya da yan Najeriya, gwamnatin kasar Czech Republic ta nemi duk wasu bakin haure da suka fito daga kasashen Iraqi, Mongolia, Rasha da Vietnam dasu rungumi wanna tsari, kuma su yi amfani da wannan dama
Wani lamari mai ban mamaki ya faru a kasar Saudiyya bayan wasu gungun ayarin fari sun mamaye babban masallacin harami dake garin Makkah. A wani faifan bidiyo da aka yada a dandalin sada zumunta ya nuna yadda farin suka mamaye hara
Wannan lamari ya faru ne a gidansu dake unguwar Magnolia a jahar Mississippi na kasar Amurka, inda yan matan suka caccaka ma mahafiyarsu wuka a duk jikinta, sa’annan suka dirka mata harsashi a kirjinta, wanda yayi sanadiyyar cikaw
Ana yunkurin yi wa Shugaba Ali Bango juyin mulki. Sojojin Kasar Gabon na yunkurin yi wa Shugaban kasar Gabon watau Ali Bango juyin mulki ne yanzu haka a kasar. Har an ji harbe-harben bindiga a babban birnin Libreville dazu.
Ashe babu ruwan Dino Melaye wajen yi wa Shugaban kasa rashin kunya kwanaki lokacin da aka gabatar da kasafin kudi. Wani Hadimin sa Gideon Ayodele ya bayyana wannan bayan da farko yayi watsi da rade-radi da yake yawo.
Kasashen Duniya
Samu kari