Kasashen Duniya
A cewar Malam Pious Ali; “An zabeni ne saboda jama’a sun lura da ayyukan da nayi a baya, don haka sun fahimci aikace aikacen da nake yi ina yinsu ne don taimaka ma kananan yara, na san wannan ya taimakeni kwarai da gaske.”
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC), Ibrahim Magu, ya isa kasar Ingila a yunkurin a hukumar sa na son ganin n dawo da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Allison Madueke, da ragowar 'yan
Akalla mutane hamsin ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar harin ta’addanci a aka kai ma wasu al’umma musulmai yayin da suke gudanar da bikin maulidin tunawa da ranar haihuwar annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gar
A yammacin yau, Lahadi, ne shugaba Buhari ya gabatar da jawabi ga taron shugabannin kasashe kusan 70 a kasar Faransa. Buhari ya gabatar da jawabin a dakin taro na 'Grande Halle de la Vilette' inda ya yi magana a kan 'cin hanci da
A yau, Lahadi, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci wani taron cin abinci da aka shirya domin karrama shugabannin kasashen duniya da ke halartar wani taro na kasa da kasa a kan inganta zaman lafiya a kasar Faransa. Shugaba
A sanarwar da ta fito daga fadar shugaban kasa a jiya, Juma'a, Femi Adesina, kakakin shugaba Buhari ya sanar da cewar Buhari zai sadu da babban sakataren Majalisar dinkin duniya da ragowar shugabannin duniya domin tattauna gudunma
Rahotanni sun bayanna cewa akwai akalla mutane dari biyu a cikin mashayar giyan mai suna Borderline Bar and Grill, musamman duba da cewa harin ya faru ne a daidai lokacin da wasu dalibai suka yi tururuwa suna gasar rawa.
A yau, Alhamis, ne yariman kasar Wales, Charles George, mai jiran gadon sarautar kasar Ingila ya ziyarci makarabartar sojoji da ke Abuja. Yarima Charles ya ziyarci makarabartar ne domin karrama dakarun sojin Najeriya da su ka kwan
Sashin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin Duniya, HRC, zai kaddamar da wani bincike na musamman game da kasashen da suka yi kaurin suna wajen tattake hakkin bil adama, tare da mika rahoton bincikennasu ga majalisar.
Kasashen Duniya
Samu kari