Kasashen Duniya
An sa ran tsohon shugaban Najeriya, Dr Goodluck Jonathan, zai fice daga kasar nan domin halartar taron kasa-da-kasa inda zai gabatar da jawabai kan tattalin arziki da za a gudanar a kasar Mozambique.
Biyo bayan mutuwar Robert Mugabe, tsohon shugaban kasar Zimbabwe, kamfanin dillancin labaru na AFP ta gudanar da wani bincike, inda ta jero sunayen tsofaffin shuwagabannin kasashen Afirka da aka tumbukesu daga ofis tun daga shekar
Jami'an dan sanda Col Jessada ya ce an yi mahawara mai zafi a tsakanin Abioye da mutumin da ya bashi hayar gida a kan biyan kudin haya. A yayin da muhawarar da suke yi ta kara daukan zafi, sai Abioye ya kai wa maigidan hayar naush
A rahoton da muka samu da kamfanin mai dillancin labarai, ba dukkanin ma'aikatan gwamnati wannan mataki zai shafa ba, lamarin da gwamnatin kasar ta ce ba zai shafi jami'an tsaro ba da kuma ministocin harkokin cikin gida.
Ministan harkokin kasashen ketare, Mista Geoffrey Onyeama, ne ya bayyana hakan ranar Talata bayan kammala wani taron hadin gwiwa da babban jakadan kasar Afrika ta Kudu a Najeriya, Mista Bobby Moroe.
Mun ji cewa babu sunan mutum miliyan 2 a cikin jerin ‘Yan wani Gari na Assam da aka fitar a Indiya. Wasu na ganin an shirya wannan ne domin a fatattaki Musulmai daga kasar ta Indiya.
Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.
Mun samu labari cewa an kammala taro; shugaban kasa Muhammadu Buhari da Tawagarsa sun iso Abuja. Shugaban kasar ya shafe kusan mako guda kenan a kasar waje.
Seun Kuti ya roki 'yan kungiyar 'yan aware na Biafra da kuma sauran kungiyoyi da su taimaka su sanar da shi a duk lokacin da suka shirya ciwa wani dan siyasa mutunci a kasar waje. A cewar shi, yana yankin Turai a lokacin da aka...
Kasashen Duniya
Samu kari