Kasashen Duniya
Sarkin Kanon ya ce ya ba shi sarautar ne saboda irin kokarin da ya ke da shi na habbaka harkar kasuwancin aa jihar Kano, kuma yana fatan nadin sarautar zai kara bashi karfin gwiwar cigaba da gudanar da kasuwanci...
An nuna wani faifan bidiyo sama da miliyan daya a yanar gizo, wanda ke nuni da wata mata wacce ake tunanin cewa fitacciyar mawakiyar nan ce ta kasar Amurka, Lady Gaga, ta ke rera karatun Al-Qur'ani mai girma...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito ISI ta sanar da haka ne ta gidan talabijin dinta na Amaq, inda aka hangi dan ta’addan nan mai suna Zahran Hashim a gaba gaba, yayin da sauran yan ta’adda ke take masa baya fuskokinsu a rufe.
Rana dai ba ta karya sai dai uwar diya ta ji kunya domin kuwa mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata muhimmiyar ganawa ta sirrance tare da sarkin Qatar, Mai Martaba Sheikh Tamim bin Hamad Althani.
Buhari da Sarkin Kasar Qatar Sheikh Tamim bin Hamad Althani za su gana an jima. Kamar yadda mu ka ji daga Mai magana a madadin shuaban kasa, za a sa labule tsakanin Buhari da Sarkin Kasar Qatar a Aso Villa.
Jami'an hukumar hana fasakauri sun dakume wata mata 'yar asalin kasar Najeriya a harabar filin jirgin sama na birnin Hong Kong da ke kasar Sin dauke da fiye da rabin kilo na hodar iblis kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Shugaban kasar Peru, Martin Vizcarra, wanda labarin mutuwar ya matukar girgiza shi, ya rubuta a shafinsa na dandalin sada zumunta (Tuwita) cewar; "ina mika sakon ta'aziyya ta ga iyali da masoyan sa." An garzaya da Garcia zuwa asib
An tura tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, gidan kurkukun Khartoum, bayan sojojin kasar sun hambarar da shi daga kujerar shi a makon da ya gabata, wata majiya mai karfi ta sanar da hakan a yau Larabar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagar sa sub bar kasar Dubai domin dawowa gida Najeriya bayan kammala halartar wani taro a kan harkokin kasuwanci da saka hannun jari na kwana biyu da aka yi a Dubai. Buhari da wasu minitoc
Kasashen Duniya
Samu kari