Kasashen Duniya
Mun samu cewa kimanin mutane 17 sun raunata yayin da wata mota da ta sharo hanya a guje ta tayi tsani da su suna tsaka da gudanar da salar Idi a ranar Laraba kamar yadda hukumar 'yan sanda ta bayyana.
Kasar Amurka da Najeriya da tsibrin Jersey sun bayyana cewa zasu raba sama da dalar Amurka 267 da tsibrin Jersey ya kwato a cikin irin kudaden da ake tunanin gwamnatin tsohon shugaban kasar mulkin soja na Najeriya, Marigayi...
Legit.ng ta ruwaito a makon data gabata ne aka jiyo Sanata Rabiu Kwankwaso yana bayyana yadda darikar Kwankwasiyya ta samu karbuwa a duk fadin duniya bama cikin Najeriya kadai ba, a cikin wata hira da yayi da manema labaru.
Kazalika, ya yaba wa kokarin kungiyar wajen magance rigingimun da aka shafe shekara da shekaru ana fama da su a kasashen Syria, Libya da kuma shiga cikin lamarin tsirarun Musulmin yankin Rohingya a kasar Myammar. Wannan shine karo
Hukumomin tsaro sun tabbatar da cewa, wani bakin artabu da ya auku tsakanin fursunoni a ranar Lahadin da ta gabata ya salwantar da rayukan mutane 15 dake daure a gidan kaso na jihar Amazonas dake Arewacin kasar Brazil.
Jiya Juma'a ne 'yan kungiyar 'yan uwa musulmai wadanda aka fi sani da 'yan shi'a suka kone tutar kasar Amurka da ta kasar Isra'ila a lokacin da suke zanga-zanga akan kashe musulmai da ake yi a kasar Falasdinu...
Ta baro asibitin Kirando ne cikin nakuda sakamakon rashin kulawa da ta ke ganin ma'aikatan jinyan asibitin ba su bata ba kamar yadda jaridar Daily News ta ruwaito. Ta jima tana neman a taimaka mata na tsawon lokaci amma ba bu wand
Majiyarmu Legit.ng ta yi kokarin kawo muku jerin kasashen duniya guda 50 da suka fi ko ina yawan mutane a duniya. Kasar China ita ce kasa ta farko da ta fi ko ina yawan mutane a duniya, wacce ke da kimanin mutane biliyan daya da..
Sakatariyar taron kasashen Afrika da za a yi a kasar Farance, Stephanie Rivoal, ce ta sanar da hakan yayin da ta ziyarci ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ranar Talata a Abuja. Ta ce babban makasudin shirya taron mai taken
Kasashen Duniya
Samu kari