Kasashen Duniya
Majiyar ta bayyana cewa abokan biyu sun fara haduwa ne ta shafukan yana gizo, a haka suka shirya inda zasu hadu domin su gana a karon farko, amma daga nan sai Mark ya ja Beacon zuwa gidansa dake Michigan, inda ya kashe shi, ya rat
Rikici ya kaure tsakanin wasu daliban makarantar sakandari a birnin Yaounde na kasar Kamaru, inda wani dalibi cikin fushi ya dauki adda ya sare dan yatsan abokinsa da dalibi a cikin aji.
Jami'ai sun kama wani Mutumin Najeriya da aikata da laifin damfarar mutane fiye da 700 a Birtaniya. Har da wata Budurwarsa aka samu da laifi.
Manyan kasashen duniya guda biyar za su gudanar da wani muhimmin taro domin tattauna matakin da ya kamata duniya ta dauka a kan gwamnatin kasar Iran biyo bayan harbor jirgi fasinjoji da ta yi.
Yusaku Maezawa wanda ya rabu da Sahibarsa kwanan nan ya na cigiyar Budurwa. Wannan kasurgumin Tazurun Attajiri ya shiga neman Budurwa domin debe takaici.
Kasar Iran ta amince da cewa ita ce ta harbo jirgin fasinjoji na kasar Ukraine wanda ya fadi a ranar Laraba yayi sanadiyyar mutuwar mutane masu yawan gaske...
Majalisar kasar Amurka ta bayyana abin da za ta yi wa Trump game da yaki da Iran inda ta ce za ta taka masa burki. Amma Sanatocin Jam’iyyar Trump su ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Biyo bayan kisan da Amurka ta yi ma babban kwamandan Sojan Iran, Janar Qassem Sulaiman, shugaban kasar Amurka, Donald J Trump ya sanar ma duniya manufarsa na ganin ya sasanta da gwamnatin kasar Iran.
Dazu nan Shugaban kamfanin NNPC ya sa labule da Buhari a sakamakon rikicin da ya ke neman barkewa a Duniya. An jima kuma Buhari zai zauna da Ministan man fetur.
Kasashen Duniya
Samu kari