Kasashen Duniya
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da daukan alhakin kisan wani babban hafsan sojan kasar Iran, Janar Qassem Soleimani a wani hari na ‘kare kai’, kamar yadda shelkwatar tsaro ta kasar, Pentagon ta bayyana.
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da kama wasu yan Najeriya guda hudu da laifin satar dala miliyan 18, kimanin naira biliyan 6 (N6,507,000,000) ta amfani da yanar gizo, a ranar Talata, 10 ga watan Disamba.
Sanna Marin mai shekaru 34 ta kafa tarihin zama firaiministar Finland mafi kananan shekaru bayan da ta yi nasara a zaben ranar Lahadi. firaiminista Antti Rinne ya yi murabus ne a ranar Talata 3 ga watan Disamba bayan kasa shawo...
Akwai sama da kasashe 200 a duniya. Amma kuma akwai kananan kasashe da yankuna na duniya da bamu taba saninsu ba. Sun mamaye karamin yanki ne kuma wasu daga cikinsu ba zasu iya daukar mutane masu yawa ba.
Labarin Dattijon Attajirin da ya fi kowa kudi a Duniya amma har gobe ya ke zuwa ofis duk da ya haura shekara 100. Wannan tsoho ya na da arzikin fiye da Biliyan 500 a ban kasa.
Jakadan kasar Denmark ya ce za su samawa dubban ‘Yan Najeriya aikin yi ta hanyar abinci. Dama can Kasar Denmark ta na kan gaba wajen samar da abinci a Duniya.
A sabuwar taswirar tafiye-tafiye ta duniya ta shekarar 2020 da ta fito, an bayyana kasashe masu matukar hatsarin gaske a duniya. Kasashen Libya, Somalia, Sudan ta kudu da Jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun bayyana a matsayin...
Amurka ta fito a na daya ne jaerin nan saboda tana da kasafi mafi girma na soji da kuma tattalin arziki a duniya. A don haka ne aka kwatanta ta da "mafi rinjaye a tattalin arziki kuma mafi karfin iko a duniya.
Wani addini mai suna 'Yarsan' na daya daga cikin tsoffi kuma daddun addinai a yankin Gabas ta tsakiya. Ana kiran addinin Ahl-e Haqq da harshen Larabci, ma'anarsa kuwa itace "Ma'abota gaskiya"
Kasashen Duniya
Samu kari