Kasashen Duniya
Birnin California ya bar babban tarihi, yayinda suka samu babban alkali Musulmai na farko, duk kuwa irin nuna kyamar Musulunci da ake yi a yankin Arewacin Amurka. Rahoton PBS...
Wani ‘Dan damfaran da ake nema ruwa a jallo ya shiga hannun EFCC bayan wata da watanni. Ana kama shi, ya jefa ATM da Layin wayar SIM a masai saboda wahalar da shari’a.
Musulmai a kasar Japan sun kirkiro wani sabon salon ginin Masallaci, wanda suke yi ma lakabi da Masallacin tafi da gidanka, wanda aka kera shi tamkar motar a kori kura, amma da zarar ka shiga sai ka tarar ashe masallaci ne.
Bruce McConville dan kasuwa ne a kasar Canada. An ruwaito cewa ya kona kudin tsohuwar matarshi ne don kada ya biya dala miliyan daya na kudin sakin da ya shiga tsakaninsu. Kamar yadda Ottawa Citizen suka ruwaito, dan kasuwan mai..
Wata matashiyar budurwa ‘yar asalin kasar Saudi Arabia ta sha caccaka daga jama’a bayan da ta wallafa hotonta na da sanye da niqab tare da na yanzu inda take sanye da kayan wanka a kasar Canada...
Dan Majalisar da ya goyi bayan a tsige Trump watau M. Romney, ya Shugaban Amurka ya shiga uku wajen Trump da kuma ‘Dansa Donald Trump Jr.
Kawo yanzu Donald Trump ya dawo da hankalinsa wajen neman tazarce, bayan an gagara tsige shi. Meyasa Majalisar Dattawan Amurka ta wanke Donald Trump jiya?
Kotu ta ce a kamo tsohon Shugaban kasa Jacob Zuma. Hakan na zuwa bayan shekaru 2 da sauka daga mulkin Afrika ta Kudu. A gida kuma Gwamnatin Buhari ta tuna da tsohon Tauraron ‘Dan wasan Super Eagles.
Mun kawo maku Kasashe 5 tare da Najeriya da su ka rasa damar zuwa Amurka su tare da kuma duk abin da gwamnatin Trump ta ke nufi da sa Najeriya takunkumin takardun biza.
Kasashen Duniya
Samu kari