Kasashen Duniya
Yayin da cutar coronavirus ta ke karada Duniya, mun samu labari cewa wata mummunan cacar baki ya kaure a fili tsakanin China da kasar Amurka a kwanakin nan.
Kwanan nan Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gwajin Coronavirus, amma sakamakon gwajin da Trump ya yi bai fito ba. Kwanaki dai Trump ya nemi a komawa Allah.
Dan gidan Bolsonaro, Eduardo shine ya sanar da Fox News yace yanzu haka suna cigaba da gabatar da gwaji a jikin shi domin nemo hanyar da za a bullowa lamarin...
Ministar kiwon lafiya ta kasar Birtaniya, Nadine Dorries ta kamu da cutar coronavirus, kamar yadda ta bayyana da kanta a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata, 10 ga watan Maris.
Wani dan bindiga shi daya tilo ya bude ma masallata wuta a wani masallaci dake birnin Paris na kasar Faransa, inda ya yi harbin mai kan uwa da wabi, wanda ya yi sanadiyyar jikkatar mutum daya.
A baya Mutanen kasashen waje su na zuwa asibitocin Najeriya inji Ministan lafiya, Ko da dai Ministan ya na ganin cewa zai yi wahala a hana jama’a zuwa waje yanzu.
Shugaban kasar Guinea-Bissau ya sauka daga mulki bayan kwana guda. C. Cassamá ya sauka daga mulki ne a sakamakon barazanar kashe shi.
Wasu Masana su na hasashen tsohon Shugaban kasa ya bar Naira Biliyan 245 kafin ya mutu. Akwai jita-jitar Mubarak ya tara Biliyan 70 amma hakan ba gaskiya bane.
Jiya mu ka samu labari cewa Umaro Sissoco Embalo ya nada kan shi a matsayin Shugaban kasar Guinea-Bissau da kan shi bayan akwai shugaba mai iko.
Kasashen Duniya
Samu kari