Kasashen Duniya
Wasu Kasashen Afrika biyu sun warware bashin kudi da shanu da awaki. Chad ta na fama da karancin kudi, a Angola kuma babu Tumaki, don haka aka biya bashi a haka
Cutar Coronavirus ta raba Anthony Joshua da wani Abokinsa a kasar Ingila. A jiya kuma mun ji cewa COVID-19 ta kashe wani tsohon Shugaban kasar Somaliya a Landan
Amurka ta na ganin China ta na yaudarar Duniya a kan batun annobar Coronavirus. Ana zargin Kasar Sin ba ta fadan gaskiyar adadin mutanen da COVID-19 ta kashe.
Gwamnan Najeriya Dr. Ben Ayade ya hana Amurkawa shiga Jiharsa bayan barkewar Coronovirus. Kawo yanzu cutar COVID-19 ta kashe mutane fiye da 30, 000 a Duniya.
Babban ofishin Jakadancin Amurka za ta tsere da mutanenta a Najeriya. Ofishin kasar Amurka da ke Legas ya shaidawa Jaridar Daily Trust wannan a farkon makon nan
A jiya ne mu ka ji Gwamnatin kasar Israila ta dauke Mutanenta rututu daga Najeriya. An dauke mutanen kasar waje 270 a Najeriya bayan barkewar annobar COVID-19.
Kungiyar likitoci ta kasar Italiya sun tabbatar da mutuwar likitoci 51 da suka mutu baki daya bayan sun kamu da cutar Coronavirus. Likitocin sun mutu ne...
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyana shirinta na janye duka mutanen ta baki daya daga Najeriya duk kuwa da rufe tashi da saukar jiragen sama da gwamnatin kasar...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a yanzu haka Mista Boris yana can a killace a fadar shugaban kasar Birtaniya dake Lamba 10, Downing Street, inda ake sa ran zai farf
Kasashen Duniya
Samu kari