Kasashen Duniya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta kwaso yan Najeriya mazauna kasashen waje zuwa gida Najeriya, amma fa sai an yi musu gwajin Coronavirus, kuma
Mutanen China sun koma harkokin gabansu a titunan Wuhan yau kamar ba a yi annobar COVID-19 ba. Gwamnatin China ta cire takunkumi a Wuhan bayan COVID-19 ta lafa.
Gwamnatin Saudi ya bayyana yadda annobar Coronavirus za ta kama Jama’a. Ana sa ran mutane 200, 000 su kamu da cutar Coronavirus a Saudi cikin kwanaki masu zuwa.
Wani masallaci da ke garin Tehran an mayar dashi kamfanin hada takunkumin fuska. Mata kuwa masu aikin sa kai wadanda ke kula da baki a tsohon filin yaki na Iran
Damisa Nadia ta zama Dabbar dajin da ta fara kamuwa da COVID-19 a Duniya. Gwaji ya nuna Damisar ta kamu da COVID-19 a gidan dabbobi bayan ta fara wani tari.
An maida Boris Johnson zuwa sashen ICU a asibiti yayin da ya ke fama da COVID-19. Zuwa Litinin da rana, jikin Firayim Ministan ya tabarbare a asibitin Landan.
Uwar Guardiola ta mutu bayan ta yi fama da COVID-19. Dolors Sala Carrió ta bar Duniya ta na shekara 82 a Garin Manresa da ke cikin Garin Barcelona a Sifen.
Yawan surutu mara kan gado tare da daga murya ya yi sanadiyyar mutuwar wasu mutane biyar har lahira a kasar Rasha, bayan da wani mutumi yace sun dame shi.,
Dazu ne Boris Johnson ya fara jinya a asibiti bayan COVID-19 ta kama shi. Shugaban na Ingila ya fita daga kulle a gidansa, ya koma jagoranci daga dakin asibiti.
Kasashen Duniya
Samu kari