Kasashen Duniya
Rahoton kamfanin dillancin labarun kasar Saudiyya, SPA ne ya tabbatar da aukuwar lamarin, inda ya ce lamarin ya auku ne a daren Juma’a, gabanin Musulmai su dauk
Yayin da gwamnatocin kasashen duniya ke cigaba da yaki da yaduwar annobar Coronavirus a kasashen su, akwai wasu kasashe guda 15 da har yanzu cutar ba ta ratsa s
Donald Trump ya fadawa Sojojin Amurka su bindige jiragen Iran. Sojin Iran sun yi raddi da cewa, Donald Trump ya ceto rayukan mutanen da cutar COVID-19 ta kashe.
Rikicin Amurka da kasar Sin a kan Coronavirus ya kai wajen Alkali a Kotun tarayya. Cutar Coronavirus ta sa wata jihar Amurka ta maka kasar China gaban kotu.
Wata sabuwa inji yan caca, gwamnan jahar Nairobi, babban birnin kasar Kenya, Mike Mbuvi Sonko ya raba ma talakawan jaharsa kwalaben giya a matsayin abin dake ma
Za ku ji labarin Mahmud Jibril, Nur Husseini da sauran wadanda COVID-19 ta kashe a Afrika. Daga ciki har da Zororo Makamba Matashin ‘dan jarida da ya yi fice.
Gwamnatin Ukraine ta sa kudi a binciko maganin Coronavirus, an sa tukwuicin $1m amma ba a bayyana yadda za a samo kudin da za a biya wanda ya gano wannan magani
Mun kawo wani rahoto na yadda annobar Coronavirus ta ke kashe Bayin Allah a kasashen Afrika. Aljeriya da Najeriya su na jeringiyar kasashen da ake fama da cutar
A jiya mu ka ji cewa wasu ‘Yan Najeriya 10 da ke kasar Ingila sun kamu da Coronavirus. Gwaji ya nuna COVID-19 ta kama wadannan mutane da aka kokarin dawo da su.
Kasashen Duniya
Samu kari