Kasashen Duniya
Hukumar WHO ta ja kunnen 'Yan Afrika da ke shan tsimi domin warkar da COVID-19. WHO ta bada shawarar mutane su jira a tabbatar da inganci da illar magungunan.
Shugaban kasar Togo, Faure Gnassingbe ya amshi rantsuwar mulki karo na hudu ranar Lahadi, 3 ga watan Mayu a wani kwarya kwaryan taro da aka shirya ranar Lahadi.
Rahotanni su na nuna cewa Kasar Sin ta yi karya game da asalin kwayar cutar COVID-19. Bayanan sirri sun bankado yadda China ta yaudari Duniya a kan Coronavirus.
Madagascar ta binciko wani magani na gargajiya daga wani ganye wanda ta sarrafa shi kamar ganyen shayi, kuma ta sanya masa suna COVID-Organics.............
Yanzu kuma mun kawo maku jerin magungunan da ake sa ran za su yi maganin COVID-19. Za ku ji manyan Kasashen Duniya da su ke ikirarin gano maganin COVID-19.
a jiya Shugaba Trump ya ce yawan yin gwaji ya sa aka gano mutum miliyan 1 su na da COVID-19 a Amruka. Dazu nan kuma aka ji Donald Trump ya shiga kasar Siwidin.
Babban limamin Masallatan biyu masu daraja a addinin Musulunci na Makkah da Madina, Sheikh Abdul Rahman Al-Sudai ya bayyana cewa nan bada jimawa za’a bude masal
Wasu Kasashe za su yi fama da fatarar abinci a Nahiyar Afrika saboda Coronavirus. Jerin wadannan Kasashe da za su yi fama da fatarar abinci sun hada da Sudan.
Mun ji cewa Masanan Duniya sun sa ranar da maganin Coronavirus zai fito. Ana tunanin sai karshen shekarar 2021 za a iya samun maganin da zai warkar da COVID-19
Kasashen Duniya
Samu kari