Kasashen Duniya
Yan fashi da makami dauke da wukake sun kutsa kai har cikin gidan dan wasan kwallon kafa na kungiyar Tottenham, Dele Alli, inda suka kwashe masa gwala-gwalai.
Kasar Amurka ta fallasa ta’adin da China ta ke shirin yi wajen kirkiro maganin COVID-19. Ma’aikatar kasar ta fito ta ce wannan zargi da ake yi ba gaskiya ba ne.
A jiya Laraba, Gwamnatin Amurka ta bayyana adadin kudin da ta ba Najeriya na yaki da COVID-19 bayan na’urorin taimakawa numfashi da taimako na malaman lafiya.
A bana asarar Tiriliyan 500 ta na jiran Najeriya da kasashen Afrika a lokacin annobar COVID-19. Kasashe za su shiga matsala idan ba su iya shawo kan annobar.
Mun ji cewa duk wanda su ka kamu da COVID-19 a Kasar Mauritius sun warke kaf yanzu. Mauritius ta bi sahun Lesotho wajen warkar da gaba daya masu Coronavirus.
Kasar Saudi Arabiia ta lissafa yan Najeriya 11,600 da suke makale a cikin kasarta saboda annobar Coronavirus, kuma ta fara shirin mayar dasu gida Najeriya.
Wasu ‘Yan Sanda sun kama Edwin Congo a cikin farkon makon nan. An yi ram da shi ne bayan ya ajiye kwallon kafa ya shiga harkar shigo da miyagun kwayoyi a Sifen.
Asibitin Barchi yana yammacin Kabul ne, yankin da mabiya akidar Shi’an Hazara suka fi yawa, wadanda mayakan kungiyar ISIS ke yawan yi ma barazana da hare hare.
Mun kawo jerin wasu Jihohi da su ka samu fiye da Jakada guda a sababbin nade-naden da aka yi dazu. Delta, Ebonyi, da kuma Sokoto sun tashi babu ko mutum daya.
Kasashen Duniya
Samu kari