Kasashen Duniya
Mista Obinwanne Okeke da ake zargi da laifin damfara a kotun kasar waje ya amsa laifinsa. Shararren Ɗan kasuwar zai iya shafe shekaru 20 a gidan yari a Amurka.
Kasar Benin za ta goyi bayan Ngozi Okonjo-Iweala a kujerar hukumar WTO. Benin ta ce ta yi na’am da shawarar AU na cewa Afrika ta fito da ‘Dan takara guda rak.
Mun ji Majalisar Dinkin Duniya za ta ba Najeriya gudumuwar $180m domin yaki da COVID-19. UN za kuma ta ba Mutanen da ke Arewa maso gabashin Najeriya tallafi.
A bara wani Ɗan Najeriya Adewale Adeyemo ya samu shiga, ya zama Shugaban gidauniyar Barack Obama. Matashin Ɗan Najeriyar ya taba aiki da Barack Obama a 2015.
Mun ji cewa ai ya yi tsadar da bait aba yi ba a Duniya a cikin kusan kwanaki 100. Fetur ya kara daraja ne bayan kasashen OPEC sun rage kason da ake hakowa.
Wata kotu dake kasar Czech Republic ta yanke ma wani mutumi hukuncin daurin watanni 26 a gidan yari bayan kama shi da laifin sata daga wani katafaren shago.
An ruwaito a bisa dole ta sa John Njoroge ya kashe aurensa da Rose Wanjiku kasantuwar sun gano yan uwan juna ne su na jini a yayin da ya bayyana ta ga iyayensa.
Shugaban kasar Kenya, Mista Uhuru Kenyatta ya gargadi ƴaƴansa musamman maza daga cikinsu dangane da yi ma dokar da ya sanya ta hana fita a kasar karan tsaye.
Mun kawo maku jerin manyan Kasashen Afrika da COVID-19 ta yi kamu. Mutum 1, 101 wannan cutar ta kashe a kasashen Afrika ta kudu, Aljeriya, da Najeriya da Kamaru
Kasashen Duniya
Samu kari