Kasashen Duniya
Tun a jiya, Laraba, Legit.ng ta wallafa labarin cewa shugaba Muhammadu Buhari zai yi tafiya kasar Guinea Bissau daga birnin tarayya Abuja ranar Alhamis, 23 ga
Majalisar kasar Birtaniya ta sanar da manyan Commonwealth halin Najeriya. ‘Yan Majalisa 18 su ka sa hannu a wannan wasika, su ka ce ana kashe mutane a Najeriya.
A makon jiya Felix Osilama Okpoh ya mika kan shi gaban EFCC. Ana zargin wannan Bawan Allah da laifin damfarar Bayin Allah a Amurka, kuma an dade ana nemansa.
Damilola Ogunbiyi ta Najeriya za ta jagoranci aikin fasaha a Ingila. Tsohuwar Hadimar Shugaba Buhari ta samu aiki da Gwamnatin kasar Ingila ne ta hannun UN.
A farkon makon nan aka nada Ba N’Daou sabon Shugaba a kasar Mali bayan juyin-mulki. N’Daou tsohon Kanal ne a gidan soja da ya yi ritaya, yanzu shekarunsa 70.
Jafan da kasashen ketare ta EU sun aikowa Kano da makudan kudi bayan Gwamnatin Buhari ta hana su kwanaki. Mun kuma ji cewa INEC ta fara shirye-shirye zaben Edo.
A wata takarda da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya wallafa ranar an nuna cewa an samu kudaden ne daga rabanu a kayan da aka shigo dasu Najeriya da ku
Shugaban kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenie, ya tabbatar da wallafa hoton fiyayye Annabi Muhammad (SAW), a wata mujalla ta kasar Faransa mai suna CHarlie Hebdo.
An nada Shugaban kasar Ghana ya rike ECOWAS. Mista Nana Akufo-Addo ya na neman goyon bayan Najeriya da sauran kasashen da ke kungiyar su bada hgyon bayarsu.
Kasashen Duniya
Samu kari