Kasashen Duniya
Wata tsohuwa da aka bayyana cewa ta mutu ta tashi bayan tayi kwana daya dakin ajiye gawa na wani asibiti dake kasar Rasha. Matar mai suna Zinaida Kononova mai..
Shugaban kasa Buhari ya yi magana game da hambarar da Gwamnatin kasar Mali. Haka kungiyar ECOWAS a na ta bangaren ta ce ba za ta amince da juyin mulkin ba.
Mun ji cewa Alkali ya daure Shugaban kamfanin man Rahamaniyyah da Yaronsa a Birtaniya, Abdulrahman Bashir zai shafe watanni goma ya na tsare a gidan kaso a UK.
Kasar Birtaniya ta bayyana cewa za ta cigaba da sanya ido sosai akan hukuncin kisan da kotun shari'a ta yankewa mawakin nan dan jihar Kano Yahaya Sharif-Aminu
Mun kawo maku tarihin Shugaban da ya yi murabus a jiya. Mutane su na ta tambaya wanene Shugaban kasar Mali da Sojoji su ka yi waje da shi daga kan karagar mulki
A wajen wani taro a Landan, daga hada-ido da tsohon Shugaban kasa, ta zama Hadimar Janar Olusegun Obasanjo, wata Budurwa ta zama Mai ba Obasanjo shawarwari.
Idan aka yi wasa , tattalin arzikin Najeriya zai sake sukurkucewa a karo na biyu. Ministan tattali ya ce wani matsin tattalin arzikin kasa ya na jiran kasar.
Ashe tun cikin 2017 aka biya kudin makamai amma gagara kawowa Najeriya kayan yakin. Ministan labarai ya roki kasashen Duniya su taimaka mata da kayan yaki.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta rahoto cewa wata Budurwar Dalibar Najeriya mai suna Famuyiwa Olushola ta zama Zakara, ta lashe gasar da aka yi kwanaki.
Kasashen Duniya
Samu kari