Kasashen Duniya
Idan Joe Biden ya yi nasara a bana, Donald Trump zai nemi kujerar Shugaban kasa a 2024. Hadiman Shugaban kasar sun bijiro masa da batun ya tari jiko na gaba.
Masu rike da biza ba za su iya shigar kasar Sin daga Najeriya ba. Gwamnatin Sin ta ce ta dauki wannan mataki ne saboda COVID-19 da ake fama da ita tun Maris.
Trump ya kawo Jihohi 23, Biden ya kawo 23, saura sakamako 5. Unda ake jiran a kammala kidaya su ne: Georgia, Nevada, North Carolina, Pennsylvania da Alaska.
Kanye West ya samu kuri’u 60, 000 a zaben Shugaban kasar Amurka. Mawakin ya nuna cewa zai sake jarraba sa’arsa da kyau a zaben 2024 tun da bai dace ba a yanzu.
Mun kawo ragowar Jihohin su ka rage a zaben Amurka tsakanin Biden da Trump.Dokar Amurka ta ba kowace Jiha damar daukan lokacin da za ta sanar da sakamakonsu.
A yau da sassafe, Donald Trump ya zargi Jam’iyyar hamayya da kokarin ‘sace zabe’. Ana sa ran cewa an jima kadan Trump zai yi wa Amurkawa jawabi na musamman.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce wani abu game da gangamin da aka shirya masa a Najeriya. Yanzu haka Trump ya kawo Jihohi 13, shi kuma Biden ya na da 11.
A ranar Asabar, 31 ga watan Okotoba, ne Legit.nga Hausa ta wallafa rahoton cewa an soke al-amurran yaƙin neman zaɓen Sanata Joe Biden ɗan takarar shugaban ƙasar
Ƙungiyar ƙasashe masu arziƙin man fetur (OPEC) da takwarorinta sun yanke shawarar rage adadin yawan adadin man fetur zuwa gangar ɗanyen man fetur miliyan 7.7
Kasashen Duniya
Samu kari