Kasashen Duniya
Sanata Shehu Sani ya yi Allah-wadai da goyon bayan masu bata musulunci da Faransa ta ke yi. Tsohon Sanatan Kaduna ya caccaki Faransa a kan sukar Musulunci.
Kungiyar ta fitar da jawabi ne bayan an zargi jami’an sojoji da bude wuta ga mutanen da su ka saba dokar ta-baci da kulle, su ka fita zanga-zanga a jihar Legas.
An fara magana game da kashen-kashen 'Yan #EndSARS da aka yi a Lekki, Legas. Hillary Clinton da Rihanna sun yi maza sun Allah-wadai da kashe masu zanga-zanga.
Wata mutumiyar Neja-Delta ta zama Sojan ruwa a kasar Amurka. Hakan na zuwa ne bayan Kelechi Madu ya zama Minista a gwamnatin kasar Kanada a makon da ya shude.
Ita kalendar 'Gregorian' an tsarata ne bisa lissafin shekarar haihuwar Jesus, yayin da ita kuma kalendar 'Coptic' an tsarata ne bisa lissafin daukar cikin Jesus
Jakadar kasar Birtaniya a Najeriya ta gana da tsohon Gwamna Bola Ahmed Tinubu. Jakadar ta shigo Najeriya a karon farko bayan bullar COVID-19 a watan Fubrairu.
NAN ta ce wani ‘Dan Najeriya ya na harin takarar Gwamna a kasar Amurka. Republican za ta yi kokarin karbe mulki a jihar Michigan daga hannun Gretchen Whitmer.
A 2021, Najeriya za ta kashe N4.8 wajen kayan wutar lantarki. Haka zalika a shekara mai zuwa, akwai shirin kashe N61.7m wajen hawa shafukan yanar gizo a fadar.
An canza tsarin yadda ake muhawarar ‘yan takarar Amurka saboda annobar COVID-19. Amma Donald Trump bai yarda ayi muhawara ba tare da an hadu ido-da-ido ba.
Kasashen Duniya
Samu kari