Kasashen Duniya
Shugaban kasa Donald Trump ya sake shan kashi a kotun Allah ya isa kan zaben 2020. Alkalan sun ki yin na’am da sake duba wasu kuri’u kamar yadda wasu su ka nema
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da kasar Amurka ta ke yi mata, ta ce ba a tsangwamar addinan Jama’a a Najeriya, kowa yana da ‘yancin ya zabi addininsa.
Mista Abdulrasheed Abdullahi Maina ya sulale zuwa Nijar bayan an bada belinsa a kotu. Mutumin da ake nema ruwa a jallo, ya batar da kama, ya yi fasfon bogi.
A jiya ne Gwamnatin kasar Amurka ta fito ta na zargin Najeriya da muzguna wa mutane saboda addinsu. Amurka ta ce babu ‘yancin mutum ya yi addinin da yake so.
Mun ji cewa da alamu Donald Trump ya saduda, ya fara maganar dawowa siyasa a 2024. Trump ya ce ya na neman tazarce, amma idan bai yiwu ba, zai dawo nan gaba.
Joe Biden zai tafi da wani Matashi daga kasar Najeriya idan ya karbi mulki. Biden zai kuma tafi da wasu bakakafen fata akalla 3 idan ya hau kan karagar mulki.
Kasashen Afrika sun gamu da rashe-rashe da-dama a ‘yan kwanakin nan. Na karshe shi ne, Sadiq as-Siddiq na kasar Mali, ya rasu ne a yau bayan kamuwa da COVID-19.
Ministan labarai ya ce majalisar Ingila ta yi aiki da jita-jitar banza game da lamarin #EndSARS domin hujjojin dake cin zarafin masu zanga-zanga ba gaskiya bane
Donald J. Trump ya nuna hujjar dake nuna 98% na Amurkawa suna tare da shi. Donald Trump ya bayyana sakamakon a matsayin kwarin gwiwa shiha kotu da Joe Biden.
Kasashen Duniya
Samu kari