Kasashen Duniya
Mun kawo dalilin Alkali na kin yadda Gwamnati ta sallamawa kotun Amurka Abba Kyari. Ana zargin 'dan sandan da ake ji da shi da hannu a wata badakalar Hushpuppi.
Yayinda Maza ke jagorantar yawancin kasashen duniya a tarihi, Mata sun fara mamaye kujerun shugaban kasa da manyan mukamai a duniya.Ga jerin wasu kasashe..
Za a ji labari cewa limamin ka’aba, Saleh al Talib zai shafe shekaru 10 masu zuwa nan gaba a gidan yari idan har an tabbatar da hukuncin da Alkali ya yi masa.
Jami’an FBI sun kutsa wani katafaren gida na Donald Trump da ke Florida, kuma samu takardun gidan Gwamnati a cikin akwatuna. Daga ciki har da bayanan Faransa.
A cewar wani rahoton Business Insider, akwai kasashe matsakata karfi 34 a Afirka da ke da dimbin basussuka akansu daga jerin Bankin Duniya da kuma asusun IMF.
Mun tattaro kerin kasashe masu yawan karbo aron kudi daga ketare, Najeriya na gaba-gaba. Bashin da Gwamnatin Muhammadu Buhari ke ci yana ta taruwa a kan kasar.
Kotu ta bada belin Mai dakin Ekweremadu, Sanata zai cigaba da zama a kurkukun Ingila. Tim Probert-Wood esq. ya fadawa kotu laifuffukan da ke wuyan Ekweremadu.
Rahoton farin ciki na duniya, bugun cibiya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana kusan kasashe 150 da suka fito a jerin kasashen da ake walwala da farin ciki.
A cikin 'yan shekaru kadan, masana fasaha masu tasowa sun zama mazaje abin kwatance a duniya bayan da suka tara biliyoyin daloli daga sayar da kadarorin su.
Kasashen Duniya
Samu kari