Kasashen Duniya
Shugabannin kungiyar ITU sun taru a kasar Romaniya tun a makon jiya, ana ta taro. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya jagoranci Najeriya ta bada tazara mai yawa.
A jiya Saudi Arabiya tayi wani canje-canje a gwamnati, Mohammed Salman ya zama Firayim Minista. Ibn Salman ya dare kujerar Mahaifinsa mai shekara 86 a Duniya.
Letitia James tayi karar Donald Trump da iyalansa da kamfaninsa da zuzuta dukiya. A doka, duk wanda ya yi ikirarin yana da kudi alhalin karya ne, ya yi sata.
Fitaccen mai fasahar nan kuma attajirin duniya mai kamfanin Facebook, Mark Zuckerberg, ya gamu da karayar arziki mafi muni a shekarar 2022 inda ya koma na 20
Bidiyon yadda wata kyakyawar budurwa wacce bata da hannaye ke tuka mota a manyan tituna ya dauki hankulan mutane, wasu suna rika jinjina mata yayin da wasu ke g
Najeriya na cikin kasashen da aka gayyata su halarci jana’izar Elizabeth II. Farfesa Osinbajo zai halarci bikin birne Sarauniyar Ingila a madadin ‘Yan Najeriya.
Mun samu labari za ayi facaka da kudin Birne Sarauniyar Ingila da bikin nadin sabon Sarki. Bikin zai jawo Gwamnatin Birtaniya ta kashe kusan Dala Biliyan 7
A ranar Alhamis da ta gabata Sarauniyar Ingila Elizabeth II ta bar Duniya. Mun kawo kudi da Arzikin da Elizabeth II ta bar wa sabon Sarki Charles domin ya gada
Farfesa Uju Anya ta bayyana dalilin da yasa ta furta marasa dadi game da sarauniyar Ingila, Elizabeth ta II a yayin da ta ke gadon mutuwa. Farfesan, haifafiyar
Kasashen Duniya
Samu kari