Kasar Saudiya
Kwanan nan aka hana wasu ‘Yan Mata fita zuwa kasashen waje haka kurum. Abin da ya sa NIS ta ki barin su shiga jirgi shi ne lalata su ke neman zuwa su yi a waje.
Shugaban kasa Buhari ya yi magana game da barazanar hana ‘Yan Najeriya zuwa Amurka. Najeriya ta na so ido ta ga ko za a hana mutanenta zuwa kasar Amurka.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Takwarorinsa sun halarci taron kasashen Afrika da Ingila. UK ta ce za ta wagewa mutanen Afrika kofa. #UKAfricaInvestmentSummit @UKinNigeria.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ministan shari'a, Abubakar Malami da ya duba matsalar Ibrahim Ibrahim, malamin Najeriya da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Saudi Arabia.
Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC ta jihar Legas sun gano wani gini a yankin Iyana-Ipaja dake jihar Legas inda ake aje kananan 'yan mata kafin ayi safararsu zuwa Mali da sauran sassa na duniya don karuwanci...
Jami'ai sun kama wani Mutumin Najeriya da aikata da laifin damfarar mutane fiye da 700 a Birtaniya. Har da wata Budurwarsa aka samu da laifi.
Gwamnatin jihar Kano za ta gina katafaren asibitin da babu irinsa a fannin maganin kansa. Wannan zai sa Gwamna Abdullahi Ganduje ya ciri tuta a cikin Gwamnonin Najeriya.
Ladanin Masallacin Masjid Al Sulaiman dake Jeddah a kasar Saudiyya ya mutu yayin jiran lokacin kiran Sallar Asuba. Ladanin mai suna Abdul Haq al Halabi ya mutu yayin da yake zaune yana karatun Alqur'ani mai girma kafin lokacin kir
A ranar Laraba ne Iran ta kaddamar da wasu hare - hare da makamai masu linzami a wasu sansani guda biyu na sojojin kasar Amurka dake kasar Iraqi. Hare - haren da kasar Iran ta kai wa sansanin sojin kasar Amurka na zuwa ne bayan wa
Kasar Saudiya
Samu kari