Kasar Saudiya
Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa a kan karin albashi ya kammala aikinsa tare da cimma matsaya yayin zamansa na ranar 19 ga wata a kan fara biyan sabon karin albashin daga karshen watan Disamba na shekarar 2019. Bisa sabon
Ma'aikatar shari'a ta kasar Saudi Arabia ta haramta auren wadanda basu kai shekaru 18 ba a duniya. Ta kuma fitar da shekaru 18 su zama karancin shekarun da dan kasar zai iya aure. Kamar yadda rahoto daga Saudi Gazette ya bayyana,
Kiristoci a Najeriya kan dinka sabbin tufafin da zasu saka ranar Kirsimeti, sannan idan ranar ta zo su kan dafa abinci tare da ziyartar 'yan uwa da abokai da kuma gudanar da bukukuwa masu nishadantar wa da kayatar wa. Sai dai, duk
Abdulaziz Sudairi matashi ne mai shekaru 23 a duniya kuma mazaunin gwarin Najran ne kusa da iyakar Yemeni. An yanke wa matashin hukuncin bulala 200 kafin a tsinke kanshi da takobi...
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin da yake gana wa da manema labarai a Addis Ababa, inda yake halartar wani taro na kwanaki biyu a kan sabuwar yarjejeniyar kasuwanci a tsaka
Labarin Dattijon Attajirin da ya fi kowa kudi a Duniya amma har gobe ya ke zuwa ofis duk da ya haura shekara 100. Wannan tsoho ya na da arzikin fiye da Biliyan 500 a ban kasa.
Allah na shirya wanda ya so, a lokacin da ya so. Ikon Allah ya sha gaban tunanin mutane. Allah ya haliccemu kuma ya fi mu sanin dalilin yin komai. Ya san alheri ko akasin hakan garemu...
Tsohon Limamin Masallacin Harami Mai Alfarma dake Makka ya ce an yi raye-raye da kaɗe-kaɗe a zamanin Annabi Muhammad, tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi, a kamar yadda jaridar The New Arab ta ruwaito...
Jakadan kasar Denmark ya ce za su samawa dubban ‘Yan Najeriya aikin yi ta hanyar abinci. Dama can Kasar Denmark ta na kan gaba wajen samar da abinci a Duniya.
Kasar Saudiya
Samu kari