Kasar Saudiya
Jami'ai daga kasar Saudi sun bukaci kama wata mawakiyar gambara a kan wata bidiyon waka da ta saki cikin kwanakin nan. A bidiyon wakar mai suna 'Yan matan Makka', mawakiyar mai suna Ayasel Slay a kasar Saudi din ta saka riga...
A karshe dai gwamnatin kasar Saudiyya ta dauki mataki akan daukar hotuna da ake yi a Masallacin Ka’aba dana Annabi. Miliyoyin mutane suna ziyartar kasar Saudiyya a kowacce shekara, kuma suna shafe tsawon lokacin da suka diba...
Wani dan Najeriya mai suna Malam Ibrahim Ibrahim da ke fuskantar hukuncin kisa a kasar Saudi Arabia a kan safarar miyagun kwayoyi ya samu 'yancinsa. Malam Ibrahim dan asalin jihar Zamfara ne kuma ya kai shekaru uku a garkame bayan
Ibrahim Ibrahim dai dan Najeriya ne daga jihar Zamfara wanda a kwanakin baya jiharsa tayi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ceto rayuwarsa. Malamin dai ya dau shekaru uku a garkame a kasar Saudi Arabia bayan da aka zarg
Kwanan nan MWL ta ba Najeriya N2.6b domin tallafawa karatun Marayu a shekara 10. Daga ciki za kashe Naira biliyan 1.2 wajen gina katafariyar makarantar yara.
Omar Al-Bashir zai fuskancin ICC bisa zargin kashe. A dokar Sudan, ba a daure ‘Dan shekara 70, Bashir ya na da shekara 76 a Duniya.
Wata matashiyar budurwa ‘yar asalin kasar Saudi Arabia ta sha caccaka daga jama’a bayan da ta wallafa hotonta na da sanye da niqab tare da na yanzu inda take sanye da kayan wanka a kasar Canada...
Kawo yanzu Donald Trump ya dawo da hankalinsa wajen neman tazarce, bayan an gagara tsige shi. Meyasa Majalisar Dattawan Amurka ta wanke Donald Trump jiya?
Kotu ta ce a kamo tsohon Shugaban kasa Jacob Zuma. Hakan na zuwa bayan shekaru 2 da sauka daga mulkin Afrika ta Kudu. A gida kuma Gwamnatin Buhari ta tuna da tsohon Tauraron ‘Dan wasan Super Eagles.
Kasar Saudiya
Samu kari