Kasar Saudiya
Ma’aikatar lafiya ta ce an sake samun sababbin masu dauke da Coronavirus a kasar Saudi. Cutar Coronavirus ta shiga Garuruwan Makkah da Jidda a halin yanzu.
Labari da dumi dumi ya ishe mu cewa gwamnatin kasar Saudiyya ta dakatar da sallolin farilla guda biyar a masallatai ta hanyar bayar da umarnin garkame dukkanin
Kwanan nan Gwamnatin Amurka ta tona asirin danyen aikin da Sojoji su ka yi. Amurkar ta bayyana Jihohin Kano, Osun, Ribas a matsayin inda aka yi magudin zabe.
Yayin da cutar coronavirus ta ke karada Duniya, mun samu labari cewa wata mummunan cacar baki ya kaure a fili tsakanin China da kasar Amurka a kwanakin nan.
Kwanan nan Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gwajin Coronavirus, amma sakamakon gwajin da Trump ya yi bai fito ba. Kwanaki dai Trump ya nemi a komawa Allah.
Sarki Salman na kasar Saudi Arabia ya sallami ministan tattalin arziki a girgizar da yayi da sauyawa shugabannin wajen aiki, kafar yada labaran gwamnatin kasar ta ruwaito. Hakan kuwa ta faru ne sakamakon faduwar farashin man fetur
Gwamnatin kasar Saudiyya ta bude masallatan Makkah da Madina da sanyin safiyar Juma’a bayan ta garkamesu a daren Alhamis domin tsaftacesu daga yiwuwar yaduwar cutar Coronavirus.
A cewar ministan, "a shekarun 50s da 60s, Najeriya ta ci moriyar shigowar baki, da suka hada da 'yan gidan sarautar Saudia, da ke zuwa asibitin koyar wa na jami'ar Ibadan domin a duba lafoyarsu." "Wasu na fita kasashen ketare don
A baya Mutanen kasashen waje su na zuwa asibitocin Najeriya inji Ministan lafiya, Ko da dai Ministan ya na ganin cewa zai yi wahala a hana jama’a zuwa waje yanzu.
Kasar Saudiya
Samu kari