Kasar Saudiya
An maida Boris Johnson zuwa sashen ICU a asibiti yayin da ya ke fama da COVID-19. Zuwa Litinin da rana, jikin Firayim Ministan ya tabarbare a asibitin Landan.
A kasar Birtaniya, mun ji yawan mutanen da COVID-19 ta ke kashewa ya sa an gina dakin ajiye gawa. Wannan aiki zai ci kimanin makonni inji Mista Rokhsana Fiaz.
A sanarwar da ta fiito daga ofishin ministan harkokin cikin gida na Saudiyya, gwamnatin kasar za yi wasu muhimman ma'aikata da 'yan kasuwa uzuri domin bawa jama
Wata mata musulma daga Jammu da Kashmir ta bada sadakar kudin da ta dinga tarawa don zuwa aikin hajji. Jimillar kudin ya kai Rs. 500,000 don yakar cutar corona.
Cutar Coronavirus ta raba Anthony Joshua da wani Abokinsa a kasar Ingila. A jiya kuma mun ji cewa COVID-19 ta kashe wani tsohon Shugaban kasar Somaliya a Landan
Amurka ta na ganin China ta na yaudarar Duniya a kan batun annobar Coronavirus. Ana zargin Kasar Sin ba ta fadan gaskiyar adadin mutanen da COVID-19 ta kashe.
Sanarwar ta bayyana cewa hukumar kasar Saudiyya ta mayarwa da duk wanda ya biya bizar Umrah kudadensu. Dangane da wadanda dokar hana shige da fice ta ritsa da
Gwamnatin kasar Saudiyya ta nemi musulman duniya da su dakatar da batun zuwa aikin Hajjin bana har sai yadda hali yayi game da annobar cutar nan mai toshe numfa
Kudin gangar mai ya yi kasa zuwa $22 a kasuwar Duniya. Kasashen OPEC irin su Najeriya. Angola, Aljeriya da Venezuela za su fi shan wahalar wannan mugun karyewa.
Kasar Saudiya
Samu kari