Kasar Saudiya
Kasar Saudiyya ta karrama Gwamnan Kano. An ware Gwamnan Kano an ba shi wata babbar kyauta. Wannan karramawa ta biyo bayan gamsuwa da kyakkyawan shirin Jihar Kano ne a aikin Hajji.
Mun ji cewa babu sunan mutum miliyan 2 a cikin jerin ‘Yan wani Gari na Assam da aka fitar a Indiya. Wasu na ganin an shirya wannan ne domin a fatattaki Musulmai daga kasar ta Indiya.
Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.
A yayin zaman kotu a kan shari'ar tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, ya bayyana cewa tarin makuden kudaden Yarima Salman na kasar Saudiyya ne ya ba shi kudin. Mai shari'ar ya tuhumi tsohon shugaban da mallaka, tare da am
Mun samu labari cewa an kammala taro; shugaban kasa Muhammadu Buhari da Tawagarsa sun iso Abuja. Shugaban kasar ya shafe kusan mako guda kenan a kasar waje.
Hukumar Kwastam ta yi babban kamu a makon nan. Ma’aikatan na NCS sun yi babban kamu a kan iyakoki da su ka hada da abinci, fetur, mai, shinkafa, takin gona da sauransu.
A cikin sanarwar da Bashir ya fitar, ya bayyana cewa shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa birnin Yokohama na kasar Japan domin wani halartar wani taro da za a yi a ranar Laraba, 28 ga watan Agusta, 2019. Za a yi taron ne a kan cigaban
A cewar mizanin auna kwazon daliban, jihar Legas ce kadai ta shiga sahun jihohi 10 na farko daga jihohin yankin kudu maso yamma na 'yan kabilar Yoruba. Kaduna ce jihar Arewa da daliban ta suka fi nuna kwazo a jarrabawar, amma kum
Bayan kammala aikin hajjin bana, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya aike da kyautar naira dubu biyar-biyar ga kowane daya daga cikin Alhazan Kano 3,170 dake kasa mai tsarki.
Kasar Saudiya
Samu kari