Kasar Saudiya
A baya Mutanen kasashen waje su na zuwa asibitocin Najeriya inji Ministan lafiya, Ko da dai Ministan ya na ganin cewa zai yi wahala a hana jama’a zuwa waje yanzu.
Ma’aikatar da ke kula da aikin Hajji da Umrah a kasar Saudiyya ta sanar da cewar za ta maida wa wadanda suka yi niyar zuwa yin Umra kudadensu.
Shugaban kasar Guinea-Bissau ya sauka daga mulki bayan kwana guda. C. Cassamá ya sauka daga mulki ne a sakamakon barazanar kashe shi.
Wasu Masana su na hasashen tsohon Shugaban kasa ya bar Naira Biliyan 245 kafin ya mutu. Akwai jita-jitar Mubarak ya tara Biliyan 70 amma hakan ba gaskiya bane.
Ana sa ran cewa a 2021 Dangote zai rika fitar da tattaccen man fetur zuwa kasashen Afrika. Matatar Dangote za ta iya tace gangar mai 650, 000 a kowace rana.
Jiya mu ka samu labari cewa Umaro Sissoco Embalo ya nada kan shi a matsayin Shugaban kasar Guinea-Bissau da kan shi bayan akwai shugaba mai iko.
Hukumomin wasanni na kasar Saudiyya sun fitar da kungiyar kwallon kafa ta mata. Duka dai wannan na zuwa ne a kokarin da Yariman kasar mai jiran gado, Mohammed bin Salman yake yi na ganin ya zamanantar da kasar a idon duniya...
Jami'ai daga kasar Saudi sun bukaci kama wata mawakiyar gambara a kan wata bidiyon waka da ta saki cikin kwanakin nan. A bidiyon wakar mai suna 'Yan matan Makka', mawakiyar mai suna Ayasel Slay a kasar Saudi din ta saka riga...
A karshe dai gwamnatin kasar Saudiyya ta dauki mataki akan daukar hotuna da ake yi a Masallacin Ka’aba dana Annabi. Miliyoyin mutane suna ziyartar kasar Saudiyya a kowacce shekara, kuma suna shafe tsawon lokacin da suka diba...
Kasar Saudiya
Samu kari