Kasar Saudiya
Kudin gangar mai ya yi kasa zuwa $22 a kasuwar Duniya. Kasashen OPEC irin su Najeriya. Angola, Aljeriya da Venezuela za su fi shan wahalar wannan mugun karyewa.
A ranar Lahadi ne hukumar kasar Saudi Arabia sun sanar da cewa wasu mutane 66 da suka kamu da kwayar cutar coronavirus sun warke. Sanarwar na kunshe ne a cikin
Cibiyoyin gwajin kwayar cutar coronavirus da ke aiki yanzu a Najeriya sune; na cibiyar NCDC da ke Abuja, asibitin kwararru da ke Irrua a jihar Edo, asibitn koya
Rahotanni daga kasar Saudiyya ta tabbatar da mutuwar mutum na farko a kasar sakamakon cutar coronavirus. Mutumin ya kasance dan asalin kasar Afghanistan ne.
Sanarwar ta kara da cewa ma’aikatan kula da al’amuran cikin gida ce za ta tabbatar da dabbaka dokar tare da hadin kan hukumomin Soji, Yansanda da sauran hukumom
A sanarwar da aka wallafa a shafin, an ga hotunan wasu ma'aikatan masallatan na nade kafet din tare da zana sabbin layukan. Nade shimfidun masallatan na daga
Ofishin hukunta jama’a a kasar Saudiya ya bayar da umurnin kama wasu mutane biyu da suka bayyana a wani bidiyo inda suke dirkan maganin kashe kwayoyin cuta.
Ma’aikatar lafiya ta ce an sake samun sababbin masu dauke da Coronavirus a kasar Saudi. Cutar Coronavirus ta shiga Garuruwan Makkah da Jidda a halin yanzu.
Labari da dumi dumi ya ishe mu cewa gwamnatin kasar Saudiyya ta dakatar da sallolin farilla guda biyar a masallatai ta hanyar bayar da umarnin garkame dukkanin
Kasar Saudiya
Samu kari