Kasar Saudiya
Za ku ji labarin Mahmud Jibril, Nur Husseini da sauran wadanda COVID-19 ta kashe a Afrika. Daga ciki har da Zororo Makamba Matashin ‘dan jarida da ya yi fice.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta bayar da tallafin kayan abinci ga mutane 1000 a jahar Kaduna don rage musu radadin mawuyacin halin da suke ciki sanadiyyar annobar C
A Amurka, COVID-19 ta hallaka Faston da ya yi wa hukuma kunnen-kashi ya bude coci kwanaki. Faston da ya bude coci a lokacin annobar COVID-19 ya mutu a asibiti.
Gwamnatin Ukraine ta sa kudi a binciko maganin Coronavirus, an sa tukwuicin $1m amma ba a bayyana yadda za a samo kudin da za a biya wanda ya gano wannan magani
A jiya mu ka ji cewa wasu ‘Yan Najeriya 10 da ke kasar Ingila sun kamu da Coronavirus. Gwaji ya nuna COVID-19 ta kama wadannan mutane da aka kokarin dawo da su.
Ministar kudi Ngozi Okonjo Iweala ta nunawa Gwamnati Najeriya yadda ake taimakon Talakawa. Tsohuwar Ministar kudi ta yi tsokacin kan yadda Ruwanda ke taimako.
Gwamnatin Saudi ya bayyana yadda annobar Coronavirus za ta kama Jama’a. Ana sa ran mutane 200, 000 su kamu da cutar Coronavirus a Saudi cikin kwanaki masu zuwa.
An maida Boris Johnson zuwa sashen ICU a asibiti yayin da ya ke fama da COVID-19. Zuwa Litinin da rana, jikin Firayim Ministan ya tabarbare a asibitin Landan.
A kasar Birtaniya, mun ji yawan mutanen da COVID-19 ta ke kashewa ya sa an gina dakin ajiye gawa. Wannan aiki zai ci kimanin makonni inji Mista Rokhsana Fiaz.
Kasar Saudiya
Samu kari