Kasar Saudiya
Kwanan nan MWL ta ba Najeriya N2.6b domin tallafawa karatun Marayu a shekara 10. Daga ciki za kashe Naira biliyan 1.2 wajen gina katafariyar makarantar yara.
Omar Al-Bashir zai fuskancin ICC bisa zargin kashe. A dokar Sudan, ba a daure ‘Dan shekara 70, Bashir ya na da shekara 76 a Duniya.
Wata matashiyar budurwa ‘yar asalin kasar Saudi Arabia ta sha caccaka daga jama’a bayan da ta wallafa hotonta na da sanye da niqab tare da na yanzu inda take sanye da kayan wanka a kasar Canada...
Kawo yanzu Donald Trump ya dawo da hankalinsa wajen neman tazarce, bayan an gagara tsige shi. Meyasa Majalisar Dattawan Amurka ta wanke Donald Trump jiya?
Kotu ta ce a kamo tsohon Shugaban kasa Jacob Zuma. Hakan na zuwa bayan shekaru 2 da sauka daga mulkin Afrika ta Kudu. A gida kuma Gwamnatin Buhari ta tuna da tsohon Tauraron ‘Dan wasan Super Eagles.
Rahotannin da ke samun jaridar Daily Nigerian na bayyana cewa jakaden kasar Saudi Arabia a Najeriya, Adnan Bostaji ya rasu a yau. Duk da ba a fitar da rahoton daga ofishin jakadancin ba, jaridar Daily Nigerian ta gano cewa jakaden
A jiya da dare ne gangar danyen mai ya koma $54 a kasuwannin Duniya. Mai ya rage kudi ne a sakamakon barkewar annobar Coronovirus a China.
‘Yan Majalisun Amurka ba sa goyon-bayan hana Najeriya ziyarar kasar. Yanzu haka Shugabar majalisa za ta kawo kudiri a majalisa da zai yi fatali da shirin Shugaba Trump.
Kwanan nan Musulmai za su samu garabasar zuwa aikin Hajji a kasar Saudiyya yayinda Zhikrullahi Hassan, zababben Shugaban hukumar aikin hajji ya yi alkawarin yanke farashin kudin da ake biya.
Kasar Saudiya
Samu kari