Kasar Saudiya
Kwanan nan Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gwajin Coronavirus, amma sakamakon gwajin da Trump ya yi bai fito ba. Kwanaki dai Trump ya nemi a komawa Allah.
Sarki Salman na kasar Saudi Arabia ya sallami ministan tattalin arziki a girgizar da yayi da sauyawa shugabannin wajen aiki, kafar yada labaran gwamnatin kasar ta ruwaito. Hakan kuwa ta faru ne sakamakon faduwar farashin man fetur
Gwamnatin kasar Saudiyya ta bude masallatan Makkah da Madina da sanyin safiyar Juma’a bayan ta garkamesu a daren Alhamis domin tsaftacesu daga yiwuwar yaduwar cutar Coronavirus.
A cewar ministan, "a shekarun 50s da 60s, Najeriya ta ci moriyar shigowar baki, da suka hada da 'yan gidan sarautar Saudia, da ke zuwa asibitin koyar wa na jami'ar Ibadan domin a duba lafoyarsu." "Wasu na fita kasashen ketare don
A baya Mutanen kasashen waje su na zuwa asibitocin Najeriya inji Ministan lafiya, Ko da dai Ministan ya na ganin cewa zai yi wahala a hana jama’a zuwa waje yanzu.
Ma’aikatar da ke kula da aikin Hajji da Umrah a kasar Saudiyya ta sanar da cewar za ta maida wa wadanda suka yi niyar zuwa yin Umra kudadensu.
Shugaban kasar Guinea-Bissau ya sauka daga mulki bayan kwana guda. C. Cassamá ya sauka daga mulki ne a sakamakon barazanar kashe shi.
Wasu Masana su na hasashen tsohon Shugaban kasa ya bar Naira Biliyan 245 kafin ya mutu. Akwai jita-jitar Mubarak ya tara Biliyan 70 amma hakan ba gaskiya bane.
Ana sa ran cewa a 2021 Dangote zai rika fitar da tattaccen man fetur zuwa kasashen Afrika. Matatar Dangote za ta iya tace gangar mai 650, 000 a kowace rana.
Kasar Saudiya
Samu kari