Kasar Saudiya
Mutumin da ya yi yunkurin kashe Limamin Masallacin Harami da ke Makkah a lokacin da yake gabatar da hudubar Sallar Juma’a ya yi ikirarin cewa shi ne Mahadi.
Sarki Salman Ibn Abdu'azeez yayi wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ta'azziyar rasuwar shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Ibrahim Attahiru, ta wayar tarho.
Kungiyar musulman duniya sun yabawa klasar Saudiyya bisa kokari a dakatar da rikicin da ke faruwa a Zirin Gaza tsakanin Isra'ila da yankin Hamaz na Falasinawa.
Ƙasar Saudi Arabia ya ta bayyana cewa mutum 60,000 ta amince zasu yi aikin hajjin bana a faɗin duniya saboda annobar cutar COVID19, 15,000 daga cikin ƙasar.
Hukumomi. Ƙasar Saudiyya sun bayyana yadda wani mutumi ya tunkari limamin dake gudanar da huɗuba a masallacin ka'aba ɗauke da makami, amma jami'ai sun kama shi.
Kasar Saudiyya ta bayyana cewa, za ta tallafawa kasashen Afrika da tallafin kudade ga kasashen annobar Korona ta shafa. Kasar ta ce za ta bada kudin bashi.
Kasar Saudiyya ta yi magana game da halin da Falasdinawa ke ciki na yaki tsakaninsu da Isra'ila. Saudiyya ta ce ya kamata jami'an diflomasiyya su tinkari isra'i
Kasar Saudi Arabia ta sanar da cewa a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin, 11 ga watan Mayun 2021. Hakan yasa za a cika watan Ramadan ya kai talatin.
A yau ne Lahadi yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bin Salman ya kira sabon shugaban kasar Chadi Mahamat Idriss Deby don yi masa ta'aziyyar mutuwar
Kasar Saudiya
Samu kari