Karatun Ilimi
Dr Fatima Maigari, 'budurwa tsaleliya 'yar jihar Gombe, ta kere wa maza sa'annin ta, da ma mata, inda ta hada digiri har ukku a kimiyyar sinadarai da ke rikida su zama rayuwa, watau Biochemistry, inda har ta kai matsayin HOD da ma
Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya ce zai biya dukkan kudaden da za a kashe yayin jinyar wani almajiri mai shekaru 12 da aka datsewa hannaye bayan ya samu rauni daga horon da malamin makarantar su ya yi masa. Jaridar Daily
Farfesan ya bayyana cewar za’a gudanar da bikin ne a ranakun 3 zuwa 7 ga watan Afrilun bana, daga cikin daliban da za’a yaye, 5,401 sune masu digiri na farko, sai masu digiri na biyu su 1,833, da kuma masu digirin digirgir su 70.
Cibiyar binciken kuturta, tarin shika, da kanjamau (NTBLC) na daga cikin cibiyoyin binciken kwakwaf a kan cututtuka dake dauke da kayan aiki da babu irinsu a cibiyoyin binciken cututtuka dake nahiyar Afrika. Wakilin kamfanin dilla
Makarantar Firamari dake unguwar Rimin Kebe, a cikin karamar hukmar Ungogo na jihar Kano ta ciri tuta a kafatanin Najeriya wajen yawan dalibai, inda a yanzu haka take da wani aji dake dauke da dalibai dari hudu da casa’in da tara,
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya karbi takardar shaidar kammala karatun digirin digirgir a budaddiyar jami'ar kasar ta National Open University a fannin addinin krista wato Christian Theology.
Wasu ‘yan shekaru baya lokacin yana karatu ya samu matsala da Bankin Najeriya na tangarda daya samu wurin turo masa kudin makaranta, inda ya samu shugaban makarantar yayi mata bayani ta shawarce shi da yaje banki ya nemi bashi na
Kungiyar Malaman makarantu na kasa (NUT), reshen jihar Bauchi ta ce adadin malamai frimare 26,000 da ake da su a jihar sunyi kadan idan akayi la'akari da yawan daliban da ke jihar. Shugaban kungiyar na jihar, Danjuma Sale ne ya fu
A cewar Gumi, majalisar ta samu wani korafin mai kama da wannan, inda mataimakin shugaban makarantar mata ta kwatarkwashi ya raunata wata daliba saboda dukan da ya wuce kima. Shugaban majalisar, Alhaji Sanusi Rakiji, ya umarci kwa
Karatun Ilimi
Samu kari