Karatun Ilimi

Kuncin rayuwa: Jihohin arewa 4 da ke sahun gaba
Kuncin rayuwa: Jihohin arewa 4 da ke sahun gaba
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Sashen kula da cigaban jama'a na majalisar dinkin duniya (UNDP) ya saki sakamakon wani bincike da ya gudanar a kan walwalar jama'a a jihohin Najeriya daga alkaluman da ya tattara a shekarar 2016. Alkaluman da UNDP ta yi amfani da