Kabilar tsofin shugabannin Najeriya 8 da su ka fito daga arewa
Daga kafuwar Najeriya zuwa yanzu an yi shugabanni daban-daban a karkashin mulkin soji da kuma na farar hula. Shugabannin da su ka mulki Najeriya sun fito ne daga kabilu daban-daban da ke fadin kasar nan.
Yankin arewa ya samar da shugabannin kasa da dama, wasu alkaluma sun ce arewa ta samar da shugabannin Najeriya 8 da su ka mulki kasar a karkashin mulkin soji da kuma farar hula.
Sai dai sabanin fahimtar wasu na cewar dukkan shugabannin da su ka mulki Najeriya daga arewa 'yan kabilar Hausa ne, wani bincike ya gano cewar wannan magana ba haka ta ke ba.
Ga jerin tsofin shugabannin Najeriya 8 'yan arewa da kabilar kowannensu:
1.Sir Abbakar Tafawa Balewa -Bageri
2.Murtala Mohammed - Har yanzu ana tantama
DUBA WANNAN: Likita ya fadi matacce bayan yiwa mutane hudu tiyata a jere
3.Shehu Shagari - Fulani
4.Muhammadu Buhari - Fulani
5.Ibrahim Babangida - Gbagyi
6.Muhammad Sani Abacha -Kanuri
7.Abdulsalami Abubakar - Gbagyi
8.Umaru Musa Yar'Adua -Fulani
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng