Karatun Ilimi
A ranar Laraba ta yau din nan Alhaji Salisu Zakar, shugaban cibiyar ilimi na jihar watau SUBEB, ya bayyana hakan da cewar gwamnatin za ta debi malaman ne domin maganace karancin su musamman makarantu na firamare dake fadin jihar.
Sarkin Musulmin ya bayar da wannan umarni ne a cikin wani sako da Farfesa Sambo Junaidu, shugaban kwamitin bayar da shawara a kan harkokin addini, ya saka wa hannu yau a Sokoto. "Muna sanar da al'ummar musulmi da su fara duba sabo
Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya sanar da haka a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ya yaba ma yan matan, tare da jinjina ma kwazon da suka nuna wajen fitar da Najeriya daga kunya, tare da bai
Daliban da ake rantsar wadanda za’a tura su jami’o’in kasar Ingila sun hada da daliban digiri na biyu su 122, da masu digirindigirgir su 76, haka zalika yace hukumar ta rage jami’o’in hadin giwa na kasar Ingila daga 60 zuwa 15, do
A daren gobe, Juma’a, ne ake zaton samun nusanin wata da ba a fuskantar irinsa ba a tarihin Najeriya, kamar yadda Farfesa Augustine Ubachukwu, na bangaren ilimi da binciken sanin sararin samaniya a jami’ar Najeriya dake Nsukka ya
Hukumar inganta fasahar zamani ta kasa (NITDA) da Sheikh Isa Ali Pantami, ke jagoranta ta bude wata cibiyar raya fasahar zamani a jihar Katsina. A wata takardar sanarwa da jami’ar hulda da jama’a ta hukumar NITDA, Hadiza Umar, ta
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito sunayen daliban da makarantun da suka fito kamar haka; Mary Manuel Bawa, makarantar sakandari dake titin Independence Kaduna, Shuaibu Nura daga Alhudahuda Zaria, Auwal Abubakar daga makarantar Sakandari
Fusatattun malaman makarantar sun bayyana cewar tsawon shekaru 12 kenan da gwamnatin jihar Assam dake arewa maso gabashin kasar ta dakatar da biyan malaman makaranta 12,000 albashi. Daga cikin adadin, malamai 3,000 sun yi ritaya
A yau, Litinin, ne kungiyar Izalatul Bid’a waikamatus Sunnah (JIBWIS) ta sanar da cewar gwamnatin jihar Jigawa ta basu kyautar hekta 65 ta fili domin gina jami’ar karatun addini. Da yake sanar da hakan yau a wurin wani taro domin
Karatun Ilimi
Samu kari