Karatun Ilimi
Ana cikin wannan hali na tangal tangal a banaren ilimi ne sai kwatsam Legit.ng ta ci karo da wata makarantar Firamari dake jahar Abia, wanda halin da makarantar take ciki yasa yan Najeriya da dama sun bayyana bacin ransu tare da t
Wata jami’ar kasar Ingila dake garin Kent ta bayyana cewar ta gudanar da wani bincike dake nuna cewar nan bada dadewa ba maza zasu kare, su gushe daga doron kasa tamkar ba a taba halittar su ba. Kwararren masanin kimiyya jami’ar
Shugaban kungiyar na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne ya sanar da janye yajin aikin yayin wata ganawa da manema labarai a Abuja, birnin tarayya. Kungiyar ta janye yajin aikin ne bayan wata gana wa da wakilan gwamnatin tarayya da
Babban rijistara a hukumar kula da ilimin addinin Islama da harshen larabci (NBAIS), Farfesa Muhammad Shafi’u, ya zubar da hawaye saboda tabarbarewar ilimi a makarantun firamarem gwamnati da ke karamar hukumar Zaria, lamarin da ya
Yawaitan ire iren makarantun nan yasa hukumomin dake sa’ido akansu basa iya gudanar da aikinsu yadda ya kamata, bugu da kari yawancin makarantun basa biyan haraji, kuma basa bin dokokin da aka shimfida wajen karantarwa.
Wata kungiya mai zaman kanta (DARE) ta fara bawa matasan Kaduna horo a kan sabuwar fasahar amfani da sarrafa bola, musamman domin amfani a gine-gine. Sabuwar fasahar zata bawa matasan damar koyon sarrafa bola domin yin rufi a gida
Wata mata da aka boye sunanta ta haife wani jariri da kamanninsa suka fi yanayi da na biri bayan ta sha da fama da nakuda a babban asibitin garin Kagarko a jihar Kaduna. Matar, 'yar asalin kauyen Sabon Iceh ta haifi wannan jariri
Za ku ji cewa an kammala gasar karatun Al-Kur’ani mai girma jiya inda wadanda su ka zo na farko sun samu kyautar kudi har rabin miliyan da kuma motoci daga hannun gwamnan jihar Gombe watau Ibrahim Hassan Dankwambo.
Kungiyar NANS ta musanya cewa ta karbi Miliyoyi a hannun Shugaban kasa Buhari kwanaki. Ita dai Kungiyar ASUU ce ta ce ‘Daliban kasar sun karbi cin hanci daga hannun shugaban kasar a lokacin da su ka kai masa ziyara.
Karatun Ilimi
Samu kari