Karatun Ilimi
Zainab Bashir, wata daliba 'yar asalin jihar Katsina, ta kafa tarihi a tsangayar kimiyya bayan ta samu mafi yawan maki a tarihin sashen karatun Physics a jami'ar Usman Danfodio (UDUS) dake Sokoto. Zainab ta kammala karatun digiri
Shugaban karamar hukumar Dala, Alhaji Ibrahim Ali, shine ya bayyana hakan yayin bai wa wasu daga cikin Matan 21 takardun su na daukar aiki domin aikin karantarwa a shiyoyin karamar hukumar da ke cikin birnin Kanon Dabo.
Jihar Kano tana fama da matsalar rashin karatun Boko na yara inda ake da yara Miliyan 1.3 da ba su karatu. Gwamnatin Jihar dai tana kashe kudi matuka wajen harkar ilmi amma akwai bulatar Attajirai da ‘Yan kasuwa su sa hannu.
Zaman ASUU da Malaman Jami’a bai haifar da ‘Dan mai ido ba. A mako mai zuwa ASUU za ta fitar da matsaya game da yajin aiki inji Shugaban na ASUU Ogunyemi. Kwanaki kun ji cewa babu ranar dawowa daga yajin aikin.
Gwamnatin Najeriya za ta fara korar Malaman Makaranta daga aiki. Hukumar TRCN tace za a kori Malamai marasa rajista daga aiki. Kawo yanzu dai Hukumar tayi wa Malaman Makaranta sama da miliyan 2 rajista a fadin kasar.
El-Rufai ya bayyana irin muhimmin kokarin sa na gyara ilmi a Kaduna.Mai Girma Gwamna Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana kashe kusan Naira Biliyan 3 a duk shekara wajen biyan kudin ‘Yan makaranta a fadin Jihar.
Za ku ji Hukumar JAMB ta fitar da muhimmiyar sanarwa game da jarrabawar 2019 inda ta musanya rahotannin da ake ta yadawa na cewa an soma saida fam din jarrabawar shekarar badi. Daga Junairun 2019 kudin jarrabawar UTME.
Kungiyar Malaman Kwalejojin Kimiya da Fasaha ta Kasa (ASUP), ta ce za ta fara yajin aikin gama gari daga ranar 12 ga watan Disambar 2018. Malaman Kwalejin Kimiyoyin suma za su hade da takwarorinsu na Jami'o'i da suka kwashe wata g
Mataimakin gwamnan jahar Nassarawa, ya kara da cewa dalilin saka Kareti a cikin manhajar karatun makarantun Najeriya shine domin baiwa daliban damar kare kansu daga dukkanin wani azzalumi da sauran miyagun mutane.
Karatun Ilimi
Samu kari