Karatun Ilimi
Legit.ng Hausa ta ci karo da wani rubutu mai ma'ana da muhimmanci ga dukkan jama'a da wani bawan Allah, Mahmud Labaran Galadanchi, ya yi a kan yadda mutane zasu iya amfani da wayoyinsu na hannu (smartphones) domin yin maganin sata
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, ta karbi bakuncin yaron nan dan baiwa, Joshua Beckford, wanda ya ziyarci Najeriya. Ya ziyarci jihar Kaduna ne domin yin aiki tare da BMAN domin gina makarantar Sakandire
Jihohin arewacin Najeriya da dama sun bayyana niyyarsu ta gudanar da jarrabawar gwaji ga malaman makarantun a jihohinsu, musamman makarantun Firamare, tun bayan da gwamnatin jihar Kaduna ta gudanar da 'tankade da rairaya' a tsakan
Legit.ng ta ci karo da wani rahoto da ya ja hankalin jama'a a kan wani mutum dan asalin jihar Kano da ya kafa tarihi a bangaren harkar ilimi a Najeriya. Mutumin mai suna Farfesa Jibrin Isah Diso, wanda aka haifa da larurar rashin
Wata kotun majistire da ke zamanta a birnin Kanon Dabo, ta bayar da umarnin tsare mataimakin shugaban kwalejin fasahar lafiya ta garin Bebeji, a gidan kaso na tsawon kwanaki sanadiyar bayan zarginsa da laifin neman matar aure.
Za ku ji cewa Buhari zai kawo ziyara Kaduna domin bude gine-ginen Makarantar ABU. Shugaba Buhari zai zo Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ne domin kaddamar da ginin CBN a cikin karshen makon nan.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce babu wani yanayi komai wahala ko mai dadi, da zai sanya ya daina yi wa kasar nan kyakkyawan zato duk da irin munanan kalubale da ta ke fuskanta.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, dattijo ne mai shekaru 92 a duniya kuma jigo a darikar Tijjaniya sannan mataimakin shugaban kwamitin koli na kungiyar malaman da ke bayar da fatwa a addinin Musulunci a Najeriya. A wata hira da ya yi da
A cewar mizanin auna kwazon daliban, jihar Legas ce kadai ta shiga sahun jihohi 10 na farko daga jihohin yankin kudu maso yamma na 'yan kabilar Yoruba. Kaduna ce jihar Arewa da daliban ta suka fi nuna kwazo a jarrabawar, amma kum
Karatun Ilimi
Samu kari