Karatun Ilimi
Shugaban hukumar na reshen Najeriya, Mista Olu Adenipekun, shi ne ya labartawa manema labarai wannan rahoto cikin wata sanarwa yayin ganawa da su a ofishin hukumar dake unguwar Yaba a jihar Legas
Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire a yankin Yammacin Afirka, WAEC (West African Examination Council), ta saki sakamakon jarrabawar bana da aka gudanar a tsakanin watan Mayu da Yunin 2019.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jami’ar El-Razi ta dade tana bin gwamnatin jahar Kano wannan bashi, tun zamanin tsohon gwamnan Rabiu Kwankwaso, har sai a wannan lokaci da Gwamna Ganduje ya biya wadannan kudade.
Kwanan nan za a gudanar da wani babban gasar kiran Sallah a Saudi. Saudiyya za ta shirya Gasar Musabaqah da Ladanai ne bayan an cashe kwanan nan. Akalla mutum 11,000 za su yi Gasar Musabaqah.`
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya janyo hankalin gwamnati kan tabarbarewar ilimi da makarantu a jihohin Najeriya inda ya ce hakan zai zama fitina ga kasar a nan gaba idan ba a dauki mataki ba. A wata faifan bidiyo da
Za ku ji yadda a ka kirkiro mota mai aiki da wutar lantarki a Najeriya wanda tun 2015 ake wannan tanadi inji wadanda su ka kera motar lantarkin a Jami’ar UNN wanda a ke kira Lion Ozumba 551.
ASUU ta fito ta ce harkar ilmi na gwamnatin nan ta shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na shan wuya. Kungiyar ASUU ta yi tir da tsare-tsaren Gwamnatin Buhari wanda ta ce ya rusa ilmi.
A Ranar 7 ga Watan Yuli mu ka ji cewa Mai martaba Sarkin Hadejia ya yabawa Gwamna Badaru na bada gudumuwar fili. Musulmai sun samu kwarin gwiwar gina Makaranta watau Jami’ar JIBWIS da za ayi a Jigawa.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU, ta yi kira da babbar murya na neman gwamnatocin kasar nan da su mike tsaye wajen bayar da fifiko da kuma muhimmancin gaske a fannin inganta harkokin ilimi.
Karatun Ilimi
Samu kari