Karatun Ilimi
Babban ‘Dan siyasar Najeriya Bola Tinubu ya bayyana abin da zai ceci jama’a da ilmi mai nagarta wajen wanii biki a jami’ar Kudu inda aka karrama Sarkin Musulmi da wasu mutane 2.
Shugaban ya shaida wa manema labarai a garin Kano cewa kwararrun sun samu nasarar kama Zakin tare da hadin gwuiwar jami'an 'yan sanda da sauran jami'an tsaro. Ya kara da cewa kwararrun da jami'an tsaron na kokarin ganin sun mayar
Ashe rashin tarbiya da shagwaba yara ya haddasa zinace-zinace a Jami’o’i kamar yadda Farfesa Ibrahim Garba na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ya yi magana kan fasikanci da Yaran Makaranta.
Gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da manufarta na sauya ma jami’ar jahar Kaduna wuri daga inda aka santa zuwa kan babbar hanyar Zaria zuwa Rigachikun domin fadada jami’ar tare da baiwa dalibai damar samun isassun guraben karatu.
Ali ya ce a halin da ake ciki yanzu, babu wasu kaya da za a iya shigo wa da su Najeriya sai ta iyakokin cikin ruwa, inda za a bincikarsu kafin su shigo cikin kasa jama'a su fara amfani da su. Ya ce yin hakan zai bawa jami'an tsaro
Kamafani dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta daya da ke Kaduna, Kanal Ezindu Idimah, ya tabbatar da kubutar da daliban ga manema labarai a Kaduna ranar Alhamis.
Hajiya Aisha wadda wata lauya takwararta ta wakilta a yayin shirin, Aisha Rimi, ta yi Allah wadai da yadda keta haddin dalibai mata a jami'o'i ya zamto wata mummunar annoba ta ruwan dare da ta haddasa koma baya ga neman ilimi.
Ma'aikatar kwadago da aiyuka ta tabbatar da karbar takardar neman yin rijista daga wa wata kungiyar malaman jami'o'i mai lakabin CONUA wacce aka kirkira daga cikin kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU). A wata hira da shi ta wa
A ranar Alhami ne Legit.ng ta wallafa cewa jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Kaduna sun bankado wani gida a cikin garin Kaduna da aka tara yara masu kananan shekaru da masu matsakaita shekaru, wasunsu kuma daure da
Karatun Ilimi
Samu kari