Karatun Ilimi
Mun kawo maku takaitaccen tarihin Farfesa Kabiru Bala sabon VC na ABU Zariya. Shehin Malamin ya halarci taron bita da karawa juna sani bila-adadin.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayar da umarnin fara aiki da tsarin ilimi kyauta a jahar Kaduna tun daga matakin makarantun firamari har zuwa makarantun sakandari daga ranar Litinin, 20 ga watan Janairu.
An haifi Farfesa Aminu Mohammed Dorayi a Kano a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1942. Mahaifinsa ma'aikacin asibiti ne ya yi aiki tare da Turawa. Mahaifinsa tare da wasu Turawa suka kafa tsohon asibitin garin Kano mai suna 'Kano City
Mutane 50, 000 su na neman aikin koyarwar da aka warewa mutum 1, 000. Gwamnatin Babajide Sanwo-Olu za ta dauki sababbin ma’aikatan makaranta.
Da yake magana amadadin iyayen yaran da aka dauki nauyinsu, Alhaji Yakubu Adamu, ya jinjina wa Gwamna tare da yaba wa namijin kokarin da ya yi wajen kafa sabon tarihi a jihar Gombe. "Bani da wata alaka da Dakta Jamilu Isyaku Gwamn
Wani shaidar gani da ido da ya yi ikirarin cewa a kan idonsa 'yammatan suka shiga gidan Malamin, ya bayyana cewa yana da yakinin cewa matasan 'yammatan, wadanda shekarunsu na haihuwa basu haura 16 zuwa 18 ba, dalibai ne saboda kow
Wani dalibi da ya ci gajiyar tsarin tallafin karatu kyauta na tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Ibrahim Garba ya dauki nauyin karatun dalibai fiye da 150 a makarantun gaba da sakandari da dama a ciki da wajen
Mun kawo maku kudin daga cikin labarin Umar Kabir wanda ya zama zakara a musabakar Kur’anin bana. Allahu ya qara daraja da kuma nisan kwana.
Za ku ji inda farin mutum ya zage ya kure basirarsa a shekarun nan na 2010 zuwa 2019. Mun kawo abubuwa 8 da Masana su ka kirkiro tsakanin wadannan shekaru.
Karatun Ilimi
Samu kari