Karatun Ilimi
A jiya ne mu ka ji cewa an dakatar da karatu a Masallacin Abuja saboda Coronavirus. Coronavirus ta sa Sheikh Isa Ali Pantami ya dakatar da darasi a masallacin.
Gwamnati ta biya Farfesohin da ke karbar makudan kudi N58, 000 a Fubrairu. Da mamaki ace shugabannin Jami’a da ake biyan Miliyoyi sun koma karbar dubunnai.
Mun ji labari Kungiyar ASUU za ta cigaba da yajin aiki duk da zaman da aka yi da Gwamnati jiya. Faresa Biodun Ogunyemi ya bayyana wannan jiya da yamma a Abuja.
A jawabin da ya gabatar a wurin taron bayar da kyauta ga daliban, shugaba Buhari ya yaba wa masu shirya gasar tare da daliban da suka samu nasara a cikin daliba
Ministan kwadago yace yajin aikin da ‘Yan ASUU su ka tafi bai halatta ba. Dr. Chris Ngige ya yi wannan bayani ne jiya a gaban ‘Yan jarida jiya a Aso Villa.
Da yake gana wa da manema labarai jim kadan bayan kama masu laifin a karshen mako, kwamandan NDLEA a jihar Sokoto, Mista Yakubu Kido, ya bayyana cewa hukuma ta shafe fiye da shekaru 10 tana neman Madam Queen. A cewar Kido, mai laf
Mataimakin gwamnan jahar Kogi, Edward Onoja ya koma makaranta don samun digiri na biyu da digirin digirgiir fannin zaman lafiya da warware rikice rikice a jami’ar gwamnatin tarayya dake garin Lokoja.
Watakila Ma’aikatan Jami’a su yi yajin aiki a a kan karin albashi. Kungiyar SSANU ta ce sai dai su ji labarin karin albashin a makwabta.
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta bayyana cewa sai da daliban suka sanar da malamin cewa Kelvin bashi da koshin lafiya, sakamakon wani rauni da ya samu a kafarsa, amma duk da haka malamin ya cigaba da bugunsa kamar Allah ya
Karatun Ilimi
Samu kari