Kannywood
Allah ya yi wa daya daga cikin shahararrun jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ubale Ibrahim wanda aka fi sani da wanke wanke rasuwa.
Shahararren dan wasan Hausa kuma mawakin zamani Adam A. Zango, ya fede biri har wutsiya game da dangantakar da ke tsakaninsa da hukumar tace fina-finai ta Kano.
Matakin da hukumar tace fina-finai ta Kano ta dauka na dakatar da shirin Kwana Casa'in da kuma Gidan Badamasi ya jawo mata caccaka da yabo daga wajen jama'a.
Bayan dakatar da haska shirin Kwana Casa'in da Gidan Gidan Badamasi da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tayi, alamomi na bayyana cewa gidan talabijin din A
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, a karkashin shugabancin Isma'il Na'Abba Afakalla ta ba gidan talabijin mai zaman kanshi na Arewa 24 umarnin dakatar da ha
Shahararren jarumin fina-finai, Ali Nuhu ya ce hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) za ta yi masa gwajin cutar coronavirus. Jarumi Ali Nuhu tar
Ga dukkan alamu mabiyan jaruma Tumba Gwaska sun kaita makurar bacin rai wanda har ta kai ga ta wallafa wani bidiyo tana musu martani kan cece-kucen da suke...
Fitaccen mawakin nan na Kannywood Naziru M. Ahmad wanda aka fi sani da sarkin wakar sarkin Kano, ya bayyana gaskiyar dalilin da ya sa ya ajiye mukamin nasa.
Kazalika, manyan jarumai irinsu Alihu Nuhu da Sani Musa Danja ba a barsu a baya ba wajen wallafa nasu sakon ta'aziyyar a shafinsu na 'Instagram'. A shekarar da
Kannywood
Samu kari